Steps
- 1
Da farko zaki jika wakenki ki surfa shi a turmi ki wanke sai tas kisa tarugu, albasa da tattasai a markado maki. Sai kisa Maggi, lawashi, vegetable oil, tin daya na madara, spices da curry sai Kiyi grating fresh ginger a sama ki jujjuya for few minutes. Idan bakison yayi kumfa a tsakiya zaki dan bashi time kina yi kina jujjuya from time to time. Idan yayi maki kauri ki dan kara warm water har consistency din yayi maki yanda kikeson sa.
- 2
Sai Kiyi oiling containers da zaki dafa a ciki ki zuba Kullum ki dora kan wuta a cikin tukunya. Sai ki rufe. Ki fasa eggs dinki daidai yawan da kikeso kisa Maggi guda daya da gishiri sai red and green bell peppers da kika yanka Kanana ki kada su sosai. Idan ya kusa dahuwa sai ki bude moimoi din ki zuba beaten eggs din a sama ki rufe ki bar su su karasa dahuwa. Serve with oil and pepper or sauce of choice.
Similar Recipes
More Recipes
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheesy Ham & Hashbrown Casserole
StephieCanCook
-

⚡Welderwoman⚡
-

kanisuroll
-

Suman Prakash
-

Ogwulumba Anthonia
-

Khady Dharuna
-

Seema Arora
-

Fatima
-

Julie and Ben’s hot and sticky fudgey date (muffins)
Ben the (reluctant) vegetarian 🥦
-

malar -

Anju Singh
-

Bobly Rath
-

karima's Kitchen

Comments (6)