Tuwon Couscous With Egusi Soup😋
Steps
- 1
Zaki daura ruwa a wuta ki barshi yh tafaso sai ki zuba oil & salt inki, ki kawo couscous naki ki zuba sai ki juya shi ki rufe ki rage wuta.
- 2
Make sure kin barshi da ruwa a ciki,after some minutes sai ki diba kiga yayi ki tuqa shi,wato yayi laushi yh nuna sosai, sai ki tuqe shi sosai har sai kinga baki ganin 'ya 'yan couscous in sai na kawo semo na dauke da shi na gyara bakin tunkuya na rufe on a low heat.
- 3
After 2 minutes sai na kuma tuqawa na sauke nayi malmala.
- 4
Nachi tuwon couscous ina da egusi soup😋
- 5
Note:Tuwon couscous yana buqatan ruwa saboda shine zai sa yh dahu sosai harya baki daman tuqeshi yh zama tuwo,sannan kina iya daure shi da semo or flour duk daya ne.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

Chicken Tinola (Filipino Tinolang Manok)
Emperor Nasi Goreng
-

Sarvat Hanif
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rory McGarry
-

Oven Roasted Dijon Chicken Breasts (150 calories)
Bill Landwehr -

Arica Hernandez
-

Bindiya Bhagnani
-

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Hadiza Muhammad
-

Mukta Shukla
-

Qanqarar kwame/bahe/kuka/kalba/baobab
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Raspberry Chocolate Mousse Loaf
Tanooki Wants Cookie -

Rafia Saeed Abjmom16
-

M's Treat And Confectionery
-

Mithu Majumder








Comments