Steps
- 1
Zaki samu bowl ki tan kade flour kisa baking powder, butter da salt sai ki juya sosai,kisamu ruwan sanyi ki kwaba daugh dinki zaki buga shi kaman na 3min sai ki tufe da leda
- 2
Zaki wanke meat kisa a pot sai kisa ruwa,Maggie guda daya da curry inya nuna sai ki samu greater ki nika aciki
- 3
Zaki fere potato ki yanka kanana sai ki wanke kisa akan wuta inyayi sai kisa a colender ruwan ya tsane
- 4
Sai kisa 2tbspn na oil ki yanka onion kisa aciki ki dan soya sama sama sai kisa meat da potato aciki kisa Maggi guda 2 ki soya na 2mins sai ki barahi yasha iska
- 5
Zaki dauko daugh sai ki kara kneading ki samu chopping board kiyi fadi dashi sai ki dauko meat pie cutter ki yanka
- 6
Sai ki dauki wanda kika yanka kisa cutter din sai kisa fillings aciki sai ki rufe cutter din sosai haka zakiyi har daugh din ya kare
- 7
Sai kisa oil a pan inyayi zafi kisa meat pie acikin har sai yayi golden brown sai ki juya inyayi ki kwashe served with hot tea or juice
Similar Recipes
More Recipes
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dr. Pepper Jalapeño Beef Jerky
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Diya Kakkar -

Sameera Sood
-

Ifeyinwa Success Udeze -

Fatima
-

Chocolate banana and almond smoothie
Deepika Shet
-

Sameera Sood
-

Ruchika Anand
-

Mamata Satpati
-

Zeinabmahe’s kitchen -

Saumyadipta Moharana









Comments