Cabbage Roll

My fmly love dis cabbage roll sooo very much and it's easy to make. It is a proteineous food which is very good 4 d body
Cabbage Roll
My fmly love dis cabbage roll sooo very much and it's easy to make. It is a proteineous food which is very good 4 d body
Steps
- 1
Da farko za'a tankade flour a ajiyeta a gefe, a yayyanka albasa shima a ajiyesa gefe, a sami bread crumbs shima a ajiyesa gefe guda
- 2
A yayyanka green pepper shima a ajiyesa gefe haka red pepper shi kuma a jajjaga sa a ajiye sa a gefe ko kuma shima in kinaso zaki iya yayyankawa, sai carrot shima a yayyaka a dan tafasa sama sama a ajiyesa shima gefe yasha iska
- 3
Uwar gida zatasa olive oil nata ko kuma ordinary man gyadan ta a pan kaman 4 tlb spn in yayi zafi sai ki juye albasanki a ciki yadan fara soyuwa don yayi kamshi, in albasan tadan yi mituna sai a juye duka kayan hadin a ciki wadanda muka lissafo a sama a ci gaba da juyasu tareda spices din da seasoning, curry, mint powder da dan salt kadan
- 4
Idan sun dan soyu sai ki kada kwai kaman guda 2 sai ki juye a ciki ta ko ina, sai ki rufe da murfi ki barsu sudan hada jikinsu ki rage wutan
- 5
Idan yadan fara soyuwa sai ki bude kisa chokali mai yatsu kidan faffasa kinsan kwan zaisa su kama jikinsu, to sai kidan dagargazasu, zakiga sun dan sassake kaman yadda huto na biyu ya nuna. Daga nan sai a sauke a ajiyesa a gefe yasha iska
- 6
Zaki daddaye cabbage din silla silla, a wanke sa ya wanku sai a zuba a tukunya a daura a wuta
- 7
Bayan ya nuna sai ki cire wannan gum din na bayan me tauri da wuka a hankali karki taba jikin cabbage din sai ki ajiyesa akan chopping board dinki ko wani abu mai fadi sai ki dan buda sa
- 8
Sai ki dauko wannan kayan hadin da kika ajiye yasha iska ki zuba a gefen cabbage din sai ki nannade sa
- 9
Kota ina ki rufe har gefen
- 10
Ki kawo flour dinki da kika tankade ki zuba seasonings, suger and salt, ki kwaba da ruwa amma yadanyi kauri kwabin
- 11
Sai ki dau wannan nadin cabbage din ki tsoma a cikin hadin flour din ki juya sa sai ki cire kisa a cikin bread crumbs ki jujjuya ya rufe flour din sai ki cire
- 12
Ki tsoma sa a mai ya soyu yadanyi ja sai ki cire a man. Masha Allah cabbage roll ya gamu sai ci, za'a iyayin breakfast dashi asha da tea ko asha ang drink of choice. Enjoyyyyy😙😙😙
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

AHHAZ KITCHEN
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

phateemahxarah
-

Chef gbemilola
-

zhalphart kitchen
-

Momyn Areefa -

Uchechukwu Iroegbu
-

Turkey Thai curry sauce with Chilled Zobo
anniesquickmeal
-

White hibiscus leaves soup with tuwan shinkafa
Maryamaminu665

































Comments