Special Kunun Aya(Tiger Nut Juice)

Kunun aya na daya daga cikin lemun danafiso don haka nake yawanyinsa gashi da dadi sannan kuma sindaran dake ciki suna qara lfya ga jikin mutum
Special Kunun Aya(Tiger Nut Juice)
Kunun aya na daya daga cikin lemun danafiso don haka nake yawanyinsa gashi da dadi sannan kuma sindaran dake ciki suna qara lfya ga jikin mutum
Steps
- 1
Dafarko xaki rege ayanki kicasheshi acire duk wani dattin
- 2
Saiki wanke farar shinkafarki da dabino da kwakwa kixuba hadeda citta da kaninfari da cocumber
- 3
Sai ki niqasu sui laushi
- 4
Kixuba ruwa kitace da qyallen tata kisake zuba ruwa kiqara tacewa
- 5
Saikixuba sugar da flavour daqanqara donshi baya son abarshi bbu sanyi yana saurin lalacewa
- 6
Serve chilled n enjoy ur special kunun aya
Similar Recipes
More Recipes
-

C M
-

Sudipa Gope
-

Madhumita Bishnu
-

Bethica Das
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

cindybear
-

kelseylittle0609
-

TrailerParkBoils
-

kelseylittle0609
-

cindybear
-

Baked Chocolate Strawberry Karanji
Rekha Unni
-

Julian Michelle
-

Julian Michelle
-

Ghee Residue Cake with Melon Orange Compote
Leena Mehta
-

Satya Jha
-

Kalpana Solanki
-

simran usman
-

Sweet And Spices Corner
-

Brian Nickolas Kariuki
-

Mulunga Alukwe









Comments