Masa with vegetable soup

Rafsy Kitchen @cook_16569052
Masa with vegetable soup
Steps
- 1
Step 1 zaki wanke shinkafarki ki jikata sai kikai anika miki idan anika saiki samu shinkafarki kadan kidafa kitaje kizuba acikin shinkafarki da kika nika kigauraya kisa baking powder,salt,sugar, yees kigauraya sai kikai Rana idan yataso sai kidauko kidauko kaskon masarki kisa akan wuta kisa mai idan yayi zafi sai kisassaka kullu kisoya.
- 2
Step 2 kiwanke namarki kisa atukunya kisa ruwa.maggi, know cube salt, onion sai kidaura awuta idan yadafu saiki sauke kiyi blending kayan miyar ki kisoya tare danamarki idan ya soyu sai kisa ruwan nama dinki idan baiyiba sai kikara ruwa kisa kayan hadinki da alaiyahu kiyanka ka albasa kisa.
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Steamed Salmon Fillets with Vegetables
Xavier Seror
-

Santy Coy
-

Pragati Hakim
-

Spiced baby potato curry with tomato
Barnali Debdas
-

Gabriel Ivarsson
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Steven Minogue -

BizDak
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Mrs Abubakar
-

Hema Brijwani
-

Ijeoma nwanyaethel -

Syeda Shamsa Azam
-

reemamakhija
-

Syeda Shamsa Azam
-

Rimple Kataria
-

Polly Basu
-

Khadiejahh Omar
-

Udoka Anyanwu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8296922






Comments