Simple jollifrice with creamy carrot

Wannan hadin shinkafar yamun dadi nida iyalina sosai
Simple jollifrice with creamy carrot
Wannan hadin shinkafar yamun dadi nida iyalina sosai
Steps
- 1
Zakiyi blending tarugu da tattasai,saiki soyasu acikin tukunya,idan sunyi saiki zuba ruwa iya daidai yanda zai isheki. Sannan saiki wanke nama kisaka aciki
- 2
Saiki yi amfanida seasoning na jollofrice ki zuba aciki
- 3
Sannan kisa rabin garin tafarnuwa
- 4
Bayannan kisa ka maggi da gishiri,saiki rufe tukunyar yatafasa. Bayan ya tafasa naman ya fara dahuwa saiki wanke shinkafa kizuba aciki yata dahuwa har yayi yanda kikeso
- 5
Idan takusa dahuwa saiki rage wuta saboda kadata kone,saiki aje gefe
- 6
Zaki cire bayan carrot dinki saiki wankeshi,kiyi grating dinshi yanda kikeso
- 7
Saiki cire bayan kwakwa shima kiyi grating dinta,kizuba cikin carrot
- 8
Saiki zuba mayonnaise da salat cream aciki saiki motsa da kyau
- 9
Kiyi amfani da moimoi container kifitarda shapedin shinkafar kizuba acida hadin carrot din
- 10
Yummy,akwai dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Sharon's Golden Fried Chicken Wings
Sharon Ellis
-

Steph Shepherd-Syfax
-

Kels Ro
-

Jay Jimenez
-

Ayesha Meer Khan
-

Braised rice with scrambled eggs,and plum sauce
Charles Odote
-

kanisuroll
-

Shinkafa da wake da mai da yaji
mimieylurv
-

Moeniera Rajah Mangera
-

Dilshaad Carrim -

Wang'z Esther
-

Keema puri 💛 (mince stuffed Bengali snack)
Bengali Spice 💚
-

Sai Bhaji / Dal Palak /Spinach
Cookinmood with Kanchan
















Comments