Tuwo miyar kuka
Steps
- 1
Zaki sa tafashen naman kia wuta ya nuna sai ki aje inkina so zaki iya soya naman, sa mai a tukunya ki yanka albasa ki jajjaga kayan miya sai ki zuba daddawa ki motsa sannan kisa ruwa inya dauko tausa ki zuba sinadarin dandano gishiri garin citta da garlic-optional sai ki dauko tafashen kizuba barsu suyi ta tausa ruwan ya Dan tsotse ma'ana ruwan yayi kauri harsai mai ya fito sai ki kada kukan kina zubawa kina kadawa a hankali harsai yadan kama kar yayi kauri Sosai domin inya huce zai kara kauri
Similar Recipes
More Recipes
-

Mini karela potatoes GM masala baaji
Shivani gori
-

Yadnya Desai
-

Maharashtrian Dal with Sambar Masala
Prachi Phadke Puranik
-

No-Bake African-Inspired Plantain & Nutmeg Cheesecake
Crumbs & Chaos
-

Bombay style special tasty pav bhaji
Ramaben Joshi
-

Fitri Taslim -

Beena Radia
-

#NDव्रत के लिए मलाईदार नारियल मखाना करी
Prachi Maheshwari
-

sania Akram
-

Cream of Chicken, Cheese and Broccoli over Rice
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Christina
-

So Yummy
-

Cooking with Kimberly Wood
-

So Yummy
-

Areeba Muhammed
-

Dorcas Recipes
-

Maryamaminu665
-

Areeba Muhammed
-

Lady B cuisine
-

Khabs kitchen
-

Areeba Muhammed
-

kanisuroll
-

Kale, New Potato & Chorizo Salad
The Credit Crunch Cooke (Sarah Winkle)








Comments