Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke hantarki ki daura a wuta ki saka kayan kamshi da gishiri da albasa se ruwa kadan ki rufe.

  2. 2

    Ki dakko kayan miyanki da garlic ki greatin. Seki daura mai a wuta idan yayi zafi seki zuba albasa ki juye kayan miyan a ciki, ki saka maggi, gishiri, curry da thyme kadan ki barshi ya soyu.

  3. 3

    Seki dakko wannan hantar idan ta nuna ki yanka kanana ki zuba a wannan kayan miyan harya gama soyuwa sekici da alalen ki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Eshamdee's Kaana
on
Plateau

Comments

Similar Recipes