Rice beans plantain chips en chicken

Rice beans plantain chips en chicken
Steps
- 1
Da farko zaki tsince waken ki ki wanke sai ki Dora akan wuta bayan kamar minti goma sha biyar haka sai ki wanke shinkafarki ki zuba ki rufe har sai ya dahu ana saka gishiri nidai bana sawa sabida in ya kwana lalacewa yake
- 2
Ki samu kayan miyanki ki gyara tas kisa wadatacen albasa ki markada
- 3
Sai ki samu tukunyarki ki zuba ki Dora akan wuta har sai ruwan ya tsotse sai ki kawo manki dasu seasonings dinki ki zuba in ya soyu sai ki sauke
- 4
Ki wanke kazarki ki zuba Mata kayan kamshi dasu Maggi ki d'ora akan wuta inya dahu sai ki aza manki a wuta ki soya
- 5
Gefe guda kuma ki samu dankali da plantain dinki ki fereye sai ki soya in komai ya kammallu a zuba aci hmmm kunne sai ya kusa tsinkewa
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Cowpea / Black-Eyed Beans Zero Oil Cold Chaat Salad
Manisha Sampat
-

Eunice Yenaan
-

Chefs.
-

Quick & Easy Shrimp Shish Kebabs
Mad Cook
-

Chicken Spaghetti with Bacon, spinach, tomato, & mushrooms
Jessica Johnson
-

Leelumae
-

Bacon Split Pea Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Chef Mommy Nessa
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Haya Ali
-

Dorcas Recipes
-

Tasneem Khan
-

Chef Bielybee
-

tanveer sayed
-

MercyLinda
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

chef_jere
-

tanveer sayed
-

Deezees Cakes&more






Comments