Santana

Lady B cuisine
Lady B cuisine @ladyB13101997

Ina yin wannan abincin ga mamana musamman da daddare idon tana jin kwadayi 😋ya na d gamsarwa.

Santana

Ina yin wannan abincin ga mamana musamman da daddare idon tana jin kwadayi 😋ya na d gamsarwa.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Awara
  2. Kwai
  3. Attarihu
  4. Albasa
  5. Dandano
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Kayan hadi

  2. 2

    Za a jajjaga attarihu,Albasa sai a zuba a roba mai tsafta sannan a dagargaza awara a ciki sai a fasa kwai a kai a marmasa kayan dandano sai a juya sosai y hade jikin sa sai a kulle a cikin farar Leda.

  3. 3

    A zuba ruwa a tukunya y tafasa sai a jefa kullanlun hadin a ciki a barshi y dahu sai a sauke a cire daga Leda sai a fasa wani kwan a roba daban Ana tsomawa ana soya a cikin mai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lady B cuisine
Lady B cuisine @ladyB13101997
on

Comments

Similar Recipes