Steps
- 1
Procedure
Da farko zaki samu danyen namanki ko kifi ki tafasa,inya tafasa ki markada in kuma minced meat ne kawai tafasa shi zakiyi,da garlic,maggi,spices inya tafasa saikiyi grating din attaruhu,saiki zuba namanki da attaruhu kidan zuba mai kidan soya sama sama,saiki ajiye a gefe.Saiki dauko wannan sliced bread din naki guda daya,saiki dauko abin murza meatpie haka zaki dora biredin guda ki murza shi - 2
Har sai yayi flat saiki dauko hadin naman ki zuba aciki ki nannade shi zaki iya soka toothpick saiki haka zaki tayi idan kin gama saiki dauko kwai kiyi whisking dinsa saiki tsoma bread rolls din aciki saiki cire kisa acikin breadcrumbs ki juya shi sannan kisa acikin ruwan mai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Natalie Truscello
-

Lisney🍍
-

Jarrod Milstead
-

White rice with Mongolian chicken stew,Green salad and champman
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Groundnut cake/ Kulikuli/karago
Yar Mama
-

Triple Chocolate Mousse Cake - Bakey Beha
SabeehahWadee
-

Labneh - Lebanese Creamy Cheese لبنة
Linda L.
-

M's Treat And Confectionery
-

mamacooky -

risi O
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Gracebaby -

Amina Abdullahi
-

R/A Cusine








Comments