Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1Zabuwa
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Mangyada
  7. Kayan kamshi
  8. Ginger da garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke zabuwa tas kidaura a wuta da ruwa mai dan yawa dan tanada tauri kisa maggi ginger da thyme a ciki

  2. 2

    Intanuna saiki tsane

  3. 3

    Kisa mai a tukunya kisoya

  4. 4

    Saiki jajjaga kayan miya kisa a pan kisoya kisa ginger da garlic inyasoyu saiki yanka albas slice mai yawa kisa inyayi laushi kizuba soyayyen zabuwanki kirufe n 2 minutes shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maimunatu Alqali
Maimunatu Alqali @cook_13832713
on
Gombe State
married wit two kids I really love cooking since from day one
Read more

Comments

Similar Recipes