Chicken Vegetables soup

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

Subscribe to my Youtube channel for video recipe @smart culinary

Chicken Vegetables soup

Subscribe to my Youtube channel for video recipe @smart culinary

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20 mints
2 servings
  1. Kaza
  2. Kabeji
  3. Karras
  4. Dogon wake
  5. Albasar
  6. Attaruhu
  7. Tumatur
  8. Tafarnuwa
  9. Mai
  10. Maggi curry and species
  11. Dankalin turawa

Cooking Instructions

20 mints
  1. 1

    Farko xaki wanke kaxar ki ki saka a tukunyar da xakiyi miyan ki dafa da kayan dandano da kuma na kamshi kafin ta dahu ki yanka kabejin ki karas da kuma dogon albasar ki hade su gu daya ki wanke ki aje ki samu attaruhu tumatur tafarnuwa albasar ki gyara ki wankd ki jajjaga baa san markade ki fere dankali shima ki yanka cubes ki dan tafasa duk ki aje su gefe

  2. 2

    Se ki sami kasko ki saka mai kadan ki dakko hadin kabejin ki ki saka aciki ki dan soya kar su kone kar kuma su dafe in kika gama seki juye ki aje gefe bayan nan in kazar ki tayi seki sauke ki juye ta a wani abun kwano dae haka seki xuba mai kadan a tukunyar ki xuba kayan miyan ki in suka dan soyu seki xuba kaza da kuma dankalin ki ki juya ki barsu minti 5 seki saka maggi da abinda kke bukhata daga dandano ko na kamshi ki juya ki bashi minti 2 seki xuba hadin kabejin ki da kika riga kika soya

  3. 3

    Ki in kika xuba kawae karki juya ki barshi asama se ki rufe bayan kamar minti uku 3 seki bude ki juya komi ya shiga cikin komi shikke ki dan kara bashi minti 2 kin gama ba dae ason komi ya dafe ba kuma ason dan dano yai yawa musamman in kikai amfani da ruwan naman ki to.ki.kula wurin kara maggin da xakiyi tana dadee da taliya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes