Pan cake by meenah kitchen
It's so interesting just give a try and thanks me later
Pan cake by meenah kitchen
It's so interesting just give a try and thanks me later
Steps
- 1
In a bowl ki fasa kwai ki guda biyu ki xuba sugar ki juya har sae sugar ya narke sai ki xuba madaran ki ta ruwa Rabin gwangwani.idan kuma ta gari ce sai ki kwaba da ruwa ki xuba ki juya
- 2
Sae ki tankale flour ki xuba da baking powder and your flavour sai ki juya sosae ya hade jikinsa ki tabbatar kwabin yapi na cake ruwa idan yayi kauri xaki iyah kara ruwa kadan.
- 3
Daganan kingama sae gasawa a frying pan.xaki sa oil Dan kadan a frying pan saeki sa kwabin ki yayi cycle.idan ya parayin bubble asa shi sae ki juya idan yayi u can serve with honey or nutella
- 4
NOTE:baaso ki cika Mae wuta kasa kasan xakisa:
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Ryan
-

ifuchi
-

Heenaba jadeja
-

Jibita Khanna
-

Chocolate Peanut Butter Cookies
Sonya Bankester
-

Ragi Pakoda / Bhajia - New Style Snacks Recipe
Sudha Agrawal
-

Leelumae
-

Nena's.cook.nook
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Polly Basu
-

Neha Gera
-

Sakshi Hotwani
-

Himali Pujara
-

Hallychops Gombe
-

anandnick321 -

Rose Njeri
-

Hallychops Gombe
-

Rahinerth Sheshe's Cuisine
-

Mehwish Shabbir









Comments