Dafadukan shinkafa da kwadon zogale

Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
Sokoto

Always happy when i cook my favorite. #kitchenhontchallenge

Dafadukan shinkafa da kwadon zogale

Always happy when i cook my favorite. #kitchenhontchallenge

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. tMai
  7. Kur kur
  8. Nama
  9. Datun
  10. Zogale
  11. Albasa
  12. Kuli da kakke

Cooking Instructions

  1. 1

    Wanke kayan miya ki jajjaga su ki aje gefe guda ki wanke nama ki tafasa ki sa albasa da Maggi

  2. 2

    Aza tukunya bisa wuta ki yanka albasa idan ta soyu sai kisa kayan miyar da kika nika idan sun soyu sai kisa ruwa

  3. 3

    Bayan ruwan sun tafaso sai ki wanke shinfa ki sa kisa Maggi da gishiri da kur kur da nama sai a rife tukunya har ta dahu. Aci lafiya

  4. 4

    Datun zogalen asa kuli mai hade da Maggi da dan gishiri da tanka a yamutse kulin kadan za a sawa sai a yanka albasa asa. Aci lafoya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aliyu
Amina Aliyu @dogondajiamina
on
Sokoto
I'm Amina Aliyu dogondaji I love cooking and I like creating new dishes hmm making kwalama is what i like d most.
Read more

Comments

Similar Recipes