Dan derun kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gudar kaza
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Black peppe
  6. Mai
  7. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan ka wanke kazarka mai kyau saika saka a tire sannan ka dauko dakkaken attaruhu da albasa daka mai hadin su maggi da mai kadan da su black peppe da tafarnuwa da citta,sai kashafe kazarka da shi sai ko ina yasamu,

  2. 2

    Sai ka gama shafe ko ina da ina sai ka dauko foll pepar ka shinfida a kaskon gashinka saika dora kazarka akai ka sake safeta sosai sannan ka dauko albasarka da koren tattasai daka yanka su dogaye saia zuba a sama saika nannade sosai yadda iska bazata shifaba saikasaka a oven dinka tsahon 1hr sannan ka cire

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummy-snacks nd more
ummy-snacks nd more @cook_17824593
rannar

sharhai

Similar Recipes