Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin filawa
  2. Yeast
  3. Kofinruwa
  4. Gishiri
  5. Albasa
  6. Man gyada
  7. Rariyan tankade

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A takan de garin sai a saka gishiri.zuba ruwa da yeast akwaba har sai yayi danko,a ajiye wauri maidumi saboda ya kumburo.

  2. 2

    In ha kumburo sai a daura mai wuta yayi zafi, sai a yi deep fryin har sai yayi golden brown. Ana chi da miyan taushe ko da sugar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
rannar
Kaduna
Food lover,i cook with passion and love💕
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes