Miyar kayan lambu

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274

Kuduba wanna girki Mai kayatarwa a kowace mace jarumace.

Miyar kayan lambu

Kuduba wanna girki Mai kayatarwa a kowace mace jarumace.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kabeji,
  2. carras,
  3. Koran wake,
  4. albasa
  5. Mangyada,
  6. Nama,
  7. Maggi,
  8. kayan kanshi
  9. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko dai zaki Fara wanke kayan lambunki ki yanka kabejinki sirara,Koran wake kanana za'a yanka,Sai carras ma kanana,Sai kiyi greating kayan miya,Sai kidaura Mai a wuta i

  2. 2

    Dan yayi zafi kizuba albasa kissa kayan Miya ya Dan soyu kadan kiss kayan lambu Amma Banda kabeji Sai ya Fara dahuwa

  3. 3

    Sai kisa kabeji da namanki da Kika tafasa da kayan kanshi da Maggi

  4. 4

    Sai ki bashi minti goma sauran kayan su dahu.zaki iya ci da waina da rice da abubuwa da yawa.

  5. 5

    Hmmmm Dadi saikin gwada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
rannar

sharhai

Similar Recipes