Cus_Cus da miyar kayan lambu

Mama's Kitchen_n_More🍴
Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Kano

Wannan girki Yana da dadin ci😋nidae Ina son cus_cus is my favorite food

Cus_Cus da miyar kayan lambu

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girki Yana da dadin ci😋nidae Ina son cus_cus is my favorite food

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cus_Cus
  2. Cabbage
  3. Karas
  4. Koran wake
  5. Attaruhu,albasa,tafarnuwa
  6. Maggi,gishiri,Curry
  7. Man kuli
  8. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A Dora tukunnya a wuta a sa butter Rabin leda a soya cus_cus din a ciki sae a zuba ruwan zafi akai a rufe tukunnyar na minti 3 zuwa hudu idan an bude za a ga ya kamae jikinsa yayi wara_wara

  2. 2

    A yanka kayan lambun Nan a ajjiye a gefe_ayi grating kayan Miya sae a soya Mai a zuba idan kayan miyan suka dauko dahuwa sae a zuba kayan dandano a barshi zuwa Yan mintuna idan miyar tafara Dan fito da Mai alamar soyowa sae a zuba kayan lambun Nan a rufe ayi kasa da wuta......idan da nama/kaza sae a soya a zuba a ciki😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes