Dafadukan kus-kus

Fatima sharif
Fatima sharif @cook_16694746
Garin Kano.

Kus- kus yana da dadi sosae

Dafadukan kus-kus

Kus- kus yana da dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
rabin kofi
  1. Kus-kus rabin kofi
  2. Maggie guda hudu
  3. Tattasai guda uku
  4. Tumaturi guda daya
  5. Ruwa dumi
  6. Yankakkiyar albasa
  7. Man girki

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Zaki nika tattasai da tumatir ki zuba a tukunya ki zuba man girki ki soyasu sama sama ki zuba maggi da albasa ki tsayar da ruwan da zai dafa kus kus din idan ya tafasa sai ki zuba kus kus dinki idan ya nuna sai ki sauke ki zuba a pilet mai kyau ki ci dadi😗😗😗😗😗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima sharif
Fatima sharif @cook_16694746
rannar
Garin Kano.
ina matukar alfahari d iya girki 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes