Cookies 3

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Yana da dadi sosai musamman nake yinsa domin karin kumallo.

Cookies 3

sharhi da aka bayar 1

Yana da dadi sosai musamman nake yinsa domin karin kumallo.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa kofi uku
  2. Garin kostad rabin kofi
  3. Suga kofi daya
  4. Kwai guda daya
  5. Bota guda daya
  6. Filabo cokalin shayi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada busassun kayan hadin wuri guda ki motse. Sai ki hade jikakkun kayan hadin suma din ki motse. Ki hade su Wuri guda ki motse sosai.

  2. 2

    Sai ki nemi abun murzawa ki debi filawar ki baza, ki nemi wuka ki fitar da shi kamar haka

  3. 3

    Sai ki yanka shi kamar haka

  4. 4

    Ki nemi cokali mai yatsu ki bi a hankali kina tsirawa za ki ga ya yi haka

  5. 5
  6. 6

    Sai ki dora a bisa faifan gashi ki saka a naurar gasawa ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes