Chicken kebab #kaduna state

sunusi Zainab
sunusi Zainab @cook_17397928
Ni Yar Kaduna Ce

Yayi dadi sosai agwada

Chicken kebab #kaduna state

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yayi dadi sosai agwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kirjin kaxa
  2. Butter
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Spices
  6. Albasa
  7. Koren tatasai
  8. Tsinke
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dagarko zaki samu kirjin kaza ki cire bayan ki yayyan kashi ki San a mazubi kisa butter maggi curry yaji spices ki juyashi sosai komi ya shiga ciki sai kisa a firig amma da daddare akeso kiyi dan ya kwana

  2. 2

    Sai ki yanka kayan miyanki ki tanaji tsinkaye sai ki tsitsirasu sai kisa a oven ki gasa sai ci ba a magana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sunusi Zainab
sunusi Zainab @cook_17397928
rannar
Ni Yar Kaduna Ce
INA maturar San girki kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes