Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Kirjin kaza
  2. 2Kwai
  3. 1Flour Kofi
  4. Masoro, citta, kanunfari, curry da thyme
  5. Maggi da gishiri
  6. Albasa
  7. Man girki
  8. Busasshen bredi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayanka yanda ake bukata a zuba maroro, citta, kanunfari, curry thyme, albasa, maggi, gishiri duk a cakuda a jikin tsokar abarsu su tsumu.

  2. 2

    Bayan an ajiye ya tsumu sai a kwaba flour da kwai da kayan dandano sai a dinga saka naman a acikin kwabin, sai kara ajiyewa sannan adinga sakawa a garin busasshen bredin da aka daka aka tankade, daga nan sai a soya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes