Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin semovita
  2. Ruwa
  3. Mai
  4. Obgono
  5. Ogun leave
  6. Albasa
  7. Nama
  8. Manja
  9. Atarugu,crayfish, ganda
  10. Maggi,gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiziba ruwa a tukunya kisa mai kadan sai ki bari ya tafasa sai ki tuka shi da kyau kibari yayi 5minit sai ki kwashe

  2. 2

    Kisa manja idan yayi zafi sai kisa albasa da atarugu ki soya shi amma kada yayi baki sannan kisa daffan naman ki da ganda da crayfish sai kisa ruwa kadan ba dayawa ba

  3. 3

    Sa annan kisa maggi da gishiri daidai dandanon bakin ki sannan kisa Ogun leave kibari yayi minti 10 sannan kisa ogbono sai ki bari yayi minti 5

  4. 4

    Alhamdulillah miyata ya kammalu da semo na

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kanuri Kaga
Kanuri Kaga @cook_18178160
rannar

sharhai

Similar Recipes