Faresun naman kai

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Gaskia naji dadin naman kan nan yayi dadi sosai #moon'skitchen

Faresun naman kai

Gaskia naji dadin naman kan nan yayi dadi sosai #moon'skitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu
mutum ukku
  1. Kan rago1
  2. Albasa3
  3. Tattsai4
  4. Attarugu3
  5. Tafarnuwa6
  6. Citta4
  7. cokaliKayan kamshi rabin
  8. 9Maggi guda
  9. Ruwa rabin tukunya
  10. Curry cokali daya

Umarnin dafa abinci

awa biyu
  1. 1

    Zaki wanke naman kan ya fita sosai sanan sai ki kawo ruwa ko zuba ki daura shi ki bashi minti 15

  2. 2

    Bayan ki aza sai ki gyara tafarnuwa ki jajaga kisa a ciki sanan ki kawo kayan kamshin ki zuba ki kawo citta ki zuba ki rufe ki bashi minti 30

  3. 3

    Sanan ki kawo albasa ki yanka ta yanka tsaye ki zuba ki jajaga kayan miya ki zuba ki kara bashi minti 20 sanan ki kawo maggi da curry ki zuba ki kawo cokali na karfe kisa a ciki sai ki bashi kamar minti 20 zaki ga ya dahu sosai yayi kauri sai ki sauke ki kwashe aci da bread ko haka nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes