Dafadukan taliyar Hausa da soyayyen kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakiyi grating kayan miyanki ki dora tukunya awuta kisa mai saiki xuba kayan miyanki ya soyu kisa ruwa aciki
- 2
Se kisa maggi da gishiri ya tafasu kisa talliyar kirufe ya dahu ki sauke seki fasa kwanki kisoya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10652033
sharhai