Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Gishiri
  3. Man gyada
  4. Kayan Miya(nikakke)
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Sinadaran dandano
  8. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba taliya a cikin ruwan da ya tafasa kisa gishiri da mai kadan ki barshi ya dahu. Bayan ya dahu sai a tsane a kwando

  2. 2

    A sa nama, Maggi,citta,thyme da Albasa a tafasa.

  3. 3

    A zuba kayan Miya nikakke a tukunya a bar ruwan jiki ya tsane. sai a sa Albasa da man gyada a soya sama sama

  4. 4

    Idan ya soyu sai a sa nama da ruwan tafashen nama da sauran kayan dandano a barshi yadan tafaso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmiey💕
Asmiey💕 @cook_18202122
rannar

sharhai

Similar Recipes