Shinkafa da miya da salat

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi1
  2. 4Tattasai
  3. 3Tarugu
  4. 1Albasa
  5. Dandano
  6. Mai
  7. Salat da tumatir
  8. k

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwa ga tukunya ki Dora a wuta in sun tafasa ki wanke shinkafa ki maidata kan wuta idan tadahu ki kwashe kisa akula

  2. 2

    Ki dauko kayan miyanki su tattasai da tarugu da albasa,ki wankesu ki gyara sannan ki nikasu

  3. 3

    Idan kingama, ki dauko tukunya ki aza kan wuta,kisa mai idan kinason yin mix da manja sai kisa, idan yasoyu kisa kayan miyanki

  4. 4

    Idan kayan miya suka soyu sai kisa kayan daddano waenda zasu isheki,sai kiba miyar minti ukku zuwa biyar domin kayan daddano su gisdu,saiki saukar da miyanki.

  5. 5

    Shikuma salat zaki wanke shi farko saboda datti, ki yankeshi yanda kikeso,saiki dibo gishiri kadan kisa kikara wankeshi, saiki yanka tumaturi da albasa dinki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejah Gwandu
Deejah Gwandu @cook_18450206
rannar
Sokoto
muslimahChemistFood lover
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes