Masa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098

Naji dadinta sosae

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Sugar
  5. Salt
  6. Tumatir
  7. Tattasai
  8. Attaruhu
  9. Albasa
  10. Gyada
  11. Alayyahu
  12. Onga cube
  13. Maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jiqa shinkafa data jiqu na wanke nasa yeast nakai aka niqa

  2. 2

    Da aka kawo na qara yest nasa sugar da gishiri kadan na barta ta tashi sai na dakko nasa baking powder na juya nasa tanda na zuba mai na soya

  3. 3

    Na markada kayan miya na dora a wuta nasa gyada nasa mai na barsu suka dahu nasa Maggie da onga nasa alayyahu da ya dahu na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
rannar

Similar Recipes