Noodle (indomie onion flavor)

mrs gentle
mrs gentle @MAS09

Noodle (indomie onion flavor)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie onion
  2. Liver
  3. Tatasai jaa da kore
  4. ganyeAlbasa mai
  5. Cabbage
  6. Karas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A daura ruwa a wuta idan sun tafasa a xuba indomie din, dan ta rusuna sai a dauko liver da Karas da akayi per boiling a saka, idan indomie din ta fara nuna sai a saka curry da da yankaken tassai,albasa da cabbage sai a juya a xuba seasonings din a karshe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar

sharhai

Similar Recipes