Indomie

Xahra’s Cuisine @cook_18272167
Umarnin dafa abinci
- 1
Simple indomie kowa dai yasan yadda akeyi nidai ga yadda nake wanan
- 2
Na daura tunkunya nakawo ruwa nasa daidai yadda nakeso ya tafasa nasa indomie yadan fara tafasa na kawo attaruhu nasa sanan nasa maggin sanan nasa curry kadan da ya kusa nuna nasa albasa da su carrot shikenan na jira ya karasa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Indomie
Ina son zogala sosai Kuma ina yawan sata ga ko wane irin abinci yana dadi kwarai #teamsokotoZuzus Bite
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15390473
sharhai (2)