Kayan aiki

naman
  1. Kaza
  2. Attaruhu
  3. Tattasae
  4. Albasa
  5. Kayan yaji
  6. Kayan dan dano

Umarnin dafa abinci

naman
  1. 1

    Da farko zaki gyara kazarki,ki figeta da kyau ki wanke daga nan seki gyara kayan miyan ki da kayan yaji.

  2. 2

    Zaki sa kazarki a wuta sbd ta tafasa daga nan zaki zuba kayan yaji da kayan Miya da kayan dan dano.

  3. 3

    Zaki bashi mintuna idan ya dafu seki sauke,aci lfy.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

Similar Recipes