Taliya da miya

Um_esha
Um_esha @cook_18562409

ina matukar kaunar taliya

Taliya da miya

ina matukar kaunar taliya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A dora ruwa ta tafasa a zuba taliya a ciki ta dahu

  2. 2

    A wanke tumatur,albasa da attaruhu a jajjagasu,a zuba a tukunya a dora a wuta idan ruwan ya janye sai a zuba mai a soya,a saka maggi da kayan kamshi a barshi ya dan yi mintuna sai a sauk.

  3. 3

    Sai a ci taliya da miyar jajjage

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Um_esha
Um_esha @cook_18562409
rannar

sharhai

Similar Recipes