Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki zuba yeast dinki da sugar acikin cup sai kisa ruwan dumi ki.jujjuya ki ajiyeshi a gefe
- 2
Sai ki tankade flour dinki a roba mai zurfi ki zuba gishiri kadan sai ki jujjuyashi ki dauka ruwan yeast dinki da sugar ki juye acikin sai ki jujjuya ki kara zuba ruwan dumi ki kwabashi sosai kada yayi ruwa kuma kada yayi tauri.
- 3
Sai ki rufe shi ki samu wuri mai dumi ki ajeyeshi NA 30 minute
- 4
Sai ki Dora manki a wuta kisa albasa ya soyu sai ki dinga jefa fanken aciki kina sashi yayi round yadda zaiyi kyau,idan ya soyu sai ki kwashe ki tsane
- 5
Sai ki zuba a mazubi mai kyau ki barbada sugar akai,sai aci da shayi ko lemo
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Fanke
#jumaakadai ina matukar son fanke musamman namu na gargajiya ba irin wanda ake yi ma hade-hade ba. Ina fatan za ki gwada a yau ki sha mamakin dadinshi. Princess Amrah -
-
-
Fanke
N tashi da safe n rasa me Zan hada Mana muyi breakfast dashi kawae n Yanke shawarar bari nayi fanke kuma Alhamdulillah iyalina sunji dadinsa sosae. Zee's Kitchen -
-
-
-
Crunchy coconut snack
Naji ina marmari sa wani Abu a bakina shine nashiga kitchen na hada wana snack din Maman jaafar(khairan) -
Fanke
#pantry.Nayi mana fanke muyi Karin kumallo dashi Ina da komai so bana bukatar kashe kudi Ummu Aayan -
-
Fanke(puff puff)
Inason fanke sosai yanada wuyar sha’ani ammn idan kika iya kwabashi shikenan kin huta’ baa cika ruwa sosae wurin kwabinshi kamar kwabin pan cake ake mashi zakiga baishan mai wurin suyawa.🥰☕️ Fatyma saeed -
-
-
-
-
Fanke
Na tashi da Sha'awar cin fanke shi ne nayi Amma fa bayi measurements but yayi👌and I 🫶it Ummu Aayan -
-
Doughnut
Wannan doughnut din nayi shine urgently don bakuwa ta kuma Alhamdulillah taji dadinsa sosae harda guziri......🤣 Zee's Kitchen -
-
-
Puff puff(fanke)
Puff puff yanada sawki yi kuma ga cika ciki musaman kika sameshi ka kunu mai zafi 😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Fanke
Sae da nayi kwabin fanke koda na tashi da asubah fulawata tayi ruwa so i decided to add fulawa again,koda na daukoshi y qara yin ruwa shiya nunamini fulawan ce da matsala, so,sae nayishi haka😅 ya fito kamar pancake nd we really enjoyed it🤤🤗 hafsat wasagu -
Roti bread nd beans sauce
Bread India recipe sunaji dashi yanada dadi ga laushi uwar gida kigwadanafisat kitchen
-
-
Twisted Korean Doughnut
A gaskiya wannan twisted Korean doughnut yanada matukar dadi wlh kuma ga sauki gashi bashida cin kudi ya kamata sisters ku gwada dan Allah. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10652324
sharhai