Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Sugar
  3. Yeast pinch din gishiri
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu fulawarki ki tankade sosai sai ki zuba sugar da yeast din ki da gishiri kadan Don ya baki dandano

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa dai dai karki cika Ana yi da Dan kauri Don kar ya sha miki mai

  3. 3

    Sai ki rufe shi na Dan wani lokaci domin ya tashi ki sa shi a rana domin ya tashi da wuri

  4. 4

    Gashi ya tashi sosai sai ki juya bayan ya tashi sai ki daura man ki akan wuta domin fara suya

  5. 5

    In kin gama suya zaki iya sha da bakin shayi ko da lemu a ci lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maijidda Musa
Maijidda Musa @cook_16773230
rannar

sharhai

Similar Recipes