Doya da tomatoes sauce

Wannan girki ne da za a iya hadawa a cikin dan kankanin lokaci.
Umarnin dafa abinci
- 1
A fere doya, a wanke ta, sai a yanyanka ta a tsaye, a tsane a kwando, sai a barbada gishiri, a daura mai a wuta, a yanka albasa, in ya soyu sai a zuba doyan a cikin, a dan sa ruwa kadan saboda tayi laushi, idan ta soyu zata taso saman man, sai a kwashe.
- 2
A fere bayan plantain, a yanka shi ta tsaye, sai a barbada gishiri, a zuba a Mai me zafi, idan ya soyu za a ga sunyi brown, sai a kwashe.
- 3
Yanda ake tumoto sauce shine, za a wanke kayan miyan, sai a yanka su kana, sai a sa man gyada a wuta a yanka albasa, idan ya soyu sai a zuba yankakkan kayan miyan a Kai, ana juyawa, idan ya fara soyuwa sai a sa gishiri kadan da sinadarin dandano, sai a juya har sai ya soyu Mai ya fito, sai a kashe wutan, a ci da doya, plantain, ko yanda ake so.
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Faten wake da doya
Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.Rashida Abubakar
-
-
Soyayyar doya da egg sauce
Naji dadin wannan abincin sosai. Ba kullum ayi ta cin doya da kwai ba wannan hadin ma akwai Dadi ku gwada😋 Ummu Jawad -
Plantain mosa
Girki ne mai sauki da kuma dadi a qanqanin lokaci zaka sarrafa shi. Meenas Small Chops N More -
Faten doya
Yanada dadi ga saukin ci musamman inkika hadashi da Dan lemu mai sanyi.#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
-
Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani
#oneafrica wannan girki ne mai matukar dadi gashi kuma baya daukar lokaci wajen hadawa. Iyalina suna matukar jin dadinsa. Askab Kitchen -
Doya da sauce din albasa
Sauce din albasa akwai Dadi sosai ga sauqin yi inajin matuqar dadin wannan sauce din😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
Soyayyar doya da miyar albasa# kano cook out
Wannan girki yana dadi matuka muna sonshi nida yarana Maman Asif -
Dafadukar macaroni
Wannan girki ne da zaki yishi cikin kankanin lokaci musamman idan lokaci ya kure miki. mhhadejia -
-
-
-
Dafaffen doya da miyarkwai
Doya da miyarkwaiGirki ne medadi dagina jikiGwadashi a yau kaikibari abaki labari Haulat Delicious Treat -
White rice and stew with plantain & salad
Wannan girkin nayishi ne saboda yanada dadinci da rana Mrs Mubarak -
-
-
-
-
Gwaten doya🍲
A karshe akesa ganyen albasar saboda yayi qamshi yayi kyau a ido, idan aka sashi tun farko ze dafe gaba daya ne kuma qamshin ya tafi kuma bazeyi kyau a ido ba👌 Zainab’s kitchen❤️ -
Soyayyen dankalin hausa da miyar kwai
Wannan abinci ya kasance daya daga cikin wanda mahaifina yake matuqar so,yana da sauqi sosai...cikin mintuna qalilan zaki iya yi😉 Afaafy's Kitchen -
-
Soyayyar doya da kwai
Wannan Karin kumallo yana qara lahiya da kuzari ga dadin baa magana saboda diyar akwai burshi. Walies Cuisine -
One pot pasta
Wannan dahuwar taliyan ana hada komai da komai cikin tukunya a lokaci daya a dora yana da sauki sosai ga sauri. mhhadejia -
-
Plantain sauce
Wanann sauce din zaka iya amfani da ita as salad ba lallai sai sauce ba zaki dora a gefen kowanne irin abinci musamman irinsu dambu ko couscous da sauransu Meenat Kitchen -
-
sharhai