Soyayyiyar doya da sauce

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan hadi da dadi karma inkin hada da shayi

Soyayyiyar doya da sauce

wannan hadi da dadi karma inkin hada da shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
Na mutum hudu
  1. 1doya
  2. 2mai Kofi
  3. 15attarubu
  4. 8tafarnuwa
  5. chokalikori rabin
  6. 3albasa
  7. 6dandano
  8. gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Dafarko Na feraye doyar saina yankata kana yadda nakeso sannan nasa mai awuta saina sa gishiri sannan nazuba awuta na soya bayan yasoyu nakwashe.

  2. 2

    Saina jajjaga attarubuna albasa, tafarnuwa,sannan nakwashe saina dora mai awuta sannan nazuba attarubuna na barshi ya fara soyuwa sannan nasa dandano da kori yasoyu nakwashe shikenan saici.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes