Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa tafasa shinkafa sai a rabata gida biyu rabin sai a saka colour green a ciki sai asaka shape din da akeso ayi garnishing sai green pepper a yankashi a rubuta suna dashi
Similar Recipes
-
Barzarjiyar shinkafa
#team6lunch,abinci rana sunada yawa indai za ake sarrafawa bawai kullum ace daya za'aci ba kamar shinkafa da miya aita cinta kullum tana isar mutane.seeyamas Kitchen
-
Shinkafa da Taliya
Wannan girki nayishine saboda farin cikin cika shekaru 59 da kasata Nigeria takeyi da samun ya'nci #oct1st B.Y Testynhealthy -
Awara
🇳🇬 HAPPY INDEPENDENCE DAY NIGERIA MAY ALLAH MAKE OUR COUNTRY PEACEFUL AND GREAT AGAIN 🇳🇬 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Taliyar yan yara
#Taliya,yara suna matukar santa tana musu dadin ci,amfanin tafasa taliyar yan yara a zubda ruwan sbd kariya ga lfyr dan adam yasu mutane suna cewa yan kano akwai tsafta sbd anyi per boiled an zubar yin hakan yanada matukar amfani bare ace yarane zasuci tanada chemical da yawa idan katafasa karage abubuwa da dama ajinkita,Allah yakare mu da lfy.seeyamas Kitchen
-
-
-
Green rice da egg white
#oct1st🇳🇬Wannan abinci nayi shi ne domin murnar zagayowar ranar samun 'yancin kasata NIGERIA 🇳🇬na shekara 59 Hauwa Rilwan -
-
Nigerian Jollof
#oct1st murnar Nigeria ta samu dancing kai shekaru 59 da suka wuce ( Independence) Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alawar madara mai color
Tanada dadi sosai ga sauki wajen yinta zaki iya yinta domin yaranki ko kuma don sana'a Sam's Kitchen -
-
-
-
Shinkafa da nikakken nama
#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din. Yar Mama -
Teba da miyar egusi
#oct1st Teba (eba) yana daya daga cikin girke girken da basu da wuyan badawa. Na shirya wanan teban ne damin nuna garin cikina na zagayowar shekarar kasanmu mai albarka, shiyasa na tsara shi da kala tutar Nigeria kuma na zana map din Nigeria. Phardeeler
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10745754
sharhai