Fish pie

Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
Kaduna

Wannan fish pie yayi matukar dadi musamman da nasha da Lipton mai hadin kayan kamshi

Fish pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan fish pie yayi matukar dadi musamman da nasha da Lipton mai hadin kayan kamshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Butter
  3. Backing powder
  4. Gishiri kad'an
  5. Man gyad'a
  6. 'Kwai
  7. kayan cikin
  8. Kifi
  9. Albasa
  10. Attarugu
  11. Maggi
  12. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a samu kwano mai kyau azuba fulawa da butter da kwai da gishiri

  2. 2

    Sai a murza su sumurzu

  3. 3

    Sai a zuba ruwa a kwaba karyayi tauri kar yayi ruwa

  4. 4

    Aita bugawa inya had'e sai a murza ana shaping dinshi da abu mai cycle

  5. 5

    Dama an tafasa kifi da tafarnuwa da albasa,sai a marmashe azuba jajjagen tarugu da albasa da maggi da spices, sai a soyashi sama sama da mai da curry,shi za'a zuba a tsakiyan fulawan da akayi shaping

  6. 6

    In angama sai a kulle bakin a matse da cokali mai yatsu

  7. 7

    Sai a soya a mangyada dama already yayi zafi in yayi sai a tsame

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes