Shinkafa da hadin salad

Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221

Shinkafa da hadin salad

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Liman tsami
  3. Salad
  4. Tomato
  5. Albasa
  6. Kala

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu tukun yarki ki wanki saiki zuba ruwa aciki sannan ki dura akan abun girkin ki saiki rufi da ya tafasa saiki wanki shinkafarki ki zuba kisamu kalar ki da kiki bugata saiki zuba dan kadan aciki sannan ki rufi ya dawo inkina sun taciwa saiki taci inkuma kinason ruwan ta ya tsutsi ajikinta saiki zuba ruwa dai dai yanda zai dafa miki shinkafarki yana gama dahuwa saiki sauki shikkinan kin gama da ita

  2. 2

    Saikuma mu dawo kan salad dinmu kisamu salad mai kyau ki gyara kiduba sosai sannan saiki wanki ya tsani saiki yanka yanda kikison girmansa inkin yanka saiki ajiye awaji daya sannan ki samu tomato kiyanka shi shima yanda kikida bugata hakama albasa da limon tsaminki

  3. 3

    Saiki kuma kan shinkafar ki kisamu kwanu maikyau wanda zaki zuba aciki irin yanda zakiye ship din da kikiso saiki samu salad din sima kizuba a gifan shinkafar kiye dai yanda kiki son ganin ta shikkinan zaki iya ci da duk abin da yasamu

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
on

Comments

Similar Recipes