Cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

# katsina .inson cake sosai Amma nafisonsa in Dan ayi icing.nashi yafi dadi.wani lokaci yarana in Samasu suje dashi makaranta tare da lemon

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

dan lokuta.
yadaiwa gaskiya
  1. 2Butter
  2. cupSuger.1
  3. Vanilla.1 tblspoon
  4. Bakin power.1tblspoom
  5. 1Icin suger
  6. 6Egg

Umarnin dafa abinci

dan lokuta.
  1. 1

    Zansamu butter in sashi cikin mixsa Sai insa suger inyin mix nashi. Sai sugar ta narke.Sai in.samu egg 6 in zuba.in mix nasu baki daya.in dakko flour da baking powder dukka in tankade in zuba aciki in sake mix nasu baki daya

  2. 2

    In konna gas dina yayi zafi in dauko Pape cup in zuba.wanna hadin cikin In sashi cikin over in yayi zakiji kanshi sosai. In barsa yawuce

  3. 3

    In dauko butty 1 in sashi cikin mixsa inyi mix nashi ya narke.Sai nasa Mai icing sugar kadan ina mixsawa haryayi.injuye dukka icing suger.Sai inzo inyi decorations cake dina.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes