Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsfulawa
  2. 2tablespoon na sugar
  3. 1/2teaspoon baking powder
  4. 1/2teaspoon baking soda
  5. Flavour
  6. Kwai guda biyu
  7. 1 1/2 cupbutter milk
  8. 3tablespoon of butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba fulawa,baking powder,baking soda,sugar a cikin kwan

  2. 2

    Sai a fasa kwai a wani wuri daban a kada sannan a zuba cikin kayan hadi na sama,sai a saka butter

  3. 3

    Sai a zuba buttermilk a juya shi da whisk har sai yayi babu guda

  4. 4

    Sai a daura non stick pan a wuta kadan a bari yayi zafi a dan saka butter

  5. 5

    Sai a zuba kwabin da akayi idan yayi brown sai a juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes