Dambu shinkafa 2

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Ina son dambu a rayuwa ta bana gajiya da cin shi😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Barzazziyar shinkafa,
  2. zogale,
  3. gyada,
  4. karas,
  5. peas
  6. Man gyada,
  7. dandano,
  8. curry,
  9. attaruhu
  10. albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki wanke barzazziyar shinkafa sai ki daura ruwa a tukunya ki saka colander wacce zatai daidai da tukunyar sai ki zuba barzazziyar shinkafar da Dan gishiri ki juya ki rufe su turara.

  2. 2

    Sai ki gyara zogale ki daka gyada sama2,ki wanke karas ki yanka ki jajjaga attaruhu da albasa. Ki yanka wata albasar daban.

  3. 3

    Sai ki samu bowl ki juye shinkafar da ta turara ki zuba Mai da dandano, curry dasu gyada, jajjagen tarugu,karas,peas da zogale ki zuba a ciki ki jujjuya. Sai ki mayar Kan wuta in yayi Zaki kamshi ya bade gdan. Aci Dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes