Dafadika mae salad

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Dafadika tana min Dadi sosae ban gajiya da it's😋😋

Dafadika mae salad

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Dafadika tana min Dadi sosae ban gajiya da it's😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga attaruhu da albasa ki saka a tukunya ki zuba man gyada idan ya soyu ki tsai da ruwa idan ya tafasa ki zuba sinadarin dandano ki zuba shinkafar ki ki rufe idan ta dahu sae ki sauke

  2. 2

    Ki fere dankalinki ki wanke kisa gishiri ki soya shi ki bare plantain dinki ki yanka ki soya shi sae ki wanke salad dinki ki yankashi

  3. 3

    Shikenan abinci ya kammala sae a shirya Shi a plate😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes