Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke shinkafa ayi per boiling dinta a juye a collender
- 2
A a aaaaaaaA wanke attaruhu da albasa a yayyankasu
- 3
A wanke hanta a yanka ta qanana asaka albasa, Kayan kamshi, sinadarin dandano a tafasashi a zuba attaruhu da albasa a tukunya a sakamai a soya sai a saka carrot,peas,hanta a rufe suyi minti biyar sannan a zuba sinadarin dandano a tsaida ruwa idan ya tafasa a zuba shinkafar a juya a rufe idan ta tsotse sai a zuba sweet pepper akai sai ayi serving serve hot😋😋😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Jallof din shinkafa da spicy yam
Abincin Nan yayi Dadi sosai kannena na girkawa har tambaya ta suke ko fried rice ce😁doyar kuwa cewa sukai wacce duniyar ce wannan 😋 Ummu Jawad -
Doya da sauce din albasa
Sauce din albasa akwai Dadi sosai ga sauqin yi inajin matuqar dadin wannan sauce din😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Peppered Sauce😋
Ina matuqar son yaji a rayuwata😋😋 naji dadin wannan sauce din da soyayyar doya Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10690473
sharhai