Fried rice

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966

Gaskiya fried rice da dadi musamman ta basmati rice

Fried rice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gaskiya fried rice da dadi musamman ta basmati rice

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Basmati rice gwangwani 6
  2. 4Attaruhu
  3. 2Albasa
  4. Onga
  5. Curry
  6. Maggie star
  7. Maggin onga
  8. Mai
  9. Carrot
  10. Green beans
  11. Peas
  12. Gishiri
  13. Tumeric

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa a tukunya ya tafasa na wanke shinkafa nasa nasa gishiri nasa curry da tumeric nasa Maggie na barta ta dan dahu amma karta dafe da yawa na tace

  2. 2

    Na jajjaga attaruhu na yanka albasa nasa nonstick pan a wuta nasa mai na fara soyawa saina kawo yankakken carrot da green beans da peas din dana riga na tafasa nasa Maggie da onga classic da dunqulen onga

  3. 3

    Na juya na kawo shinkafar nake zibawa da kadan ina juyawa har na juye na cigaba da juyawa hartayi yadda nakeso na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966
rannar

sharhai

Similar Recipes