Vanilla cup cake

isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438

Inason cake musamman vanilla. #meenat

Vanilla cup cake

Inason cake musamman vanilla. #meenat

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi biyu
  2. Sukari Kofi daya
  3. Madara Kofi daya
  4. 6Kwai
  5. Baking powder cokali daya
  6. Vanilla flavour
  7. 250 gbutter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakiyi mixing sugar da butter harsai sun fara fara sai ki sa kwai da bayan daya har ya kare

  2. 2

    Saikisa flour da madara da flavour sai baking powder ki juyasu sosai

  3. 3

    Saikisa a cup cake paper ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438
rannar

sharhai

Similar Recipes