Simple noodles

meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
Kano

Break fast idea

Simple noodles

Break fast idea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. 250 gnoodles
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Tumaturin leda
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki wanke attarugu da albasa ki jajjaga saikisa mai a tukunya ki zuba jajjagenki ki soya kisa tumatur din leda Kadan idan ya soyu kisaruwa kibarshi ya tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasa kisa noodles dinki idan ta dahu ki sauke done and enjoyed

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes