Tuwan shinkafa da miyar kadi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Magi da gishiri
  3. Tattasai da tarugu
  4. Daudawa,
  5. bakin yaji,
  6. gidan miya
  7. Manja
  8. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sakisa ruwa atukunya idan sun tafasa sai ki wanke shikafarki kizuba saiki rufe. Idan ruwan sun tsane bata dahuba saiki kara ruwan zafi Kadan harsai tadahu lubus saiki tuka tuwanki

  2. 2

    Miya kuwa.zaki tafasa namanki kisa gishiri da albasa, saiki samu tukuyarki kisa manja kisa kayan miyanki kisoya idan sun soyu saikisa ruwa gwargwado

  3. 3

    Saki juye tafasashen namanki kisa magi,gishiri,dakankun bakin yaji,daudawa,diyan miya kibarsu suyita dahuwa idan ruwan sunrage saiki kada miyarki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes